ha_jer_tn_l3/06/25.txt

10 lines
399 B
Plaintext

[
{
"title": "Ɗiyar mutanena",
"body": "Irmiya ya nuna ƙaunar Yahweh ga mutanensa ta wurin yi musu magana a matsayin ɗiya. \nAT: \"Mutanena, ku da kuke kamar 'yata a gare ni\" ko \"Ya ku ƙaunatattun mutane\"\n(Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "gama mai hallakarwar zai zo kanmu ba zato",
"body": "\"saboda sojojin abokan gaba ba zato ba tsammani za su zo su kawo mana hari\""
}
]