18 lines
896 B
Plaintext
18 lines
896 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "Ka tsaya a mararrabar hanya",
|
||
"body": "Hanyoyi na nufin hanyoyin da mutane ke rayuwarsu. Yahweh yana so Isra’ilawa\nsu tambayi abin da ke kyakkyawar hanyar rayuwarsu kuma su yi hakan. (Duba: figs_metaphor)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Na sa maku matsara ku saurari muryar ƙaho",
|
||
"body": "Yahweh yayi magana game da annabawansa kamar dai su masu tsaro ne waɗanda aka aiko su\nfaɗakar da mutane game da haɗari. (Duba: figs_metaphor)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Zan kawo masifa kan mutanen nan",
|
||
"body": "\"nan gaba kadan zan hukunta wadannan mutanen\""
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Ba su saurari maganata ko dokata ba, amma sun ƙi ta",
|
||
"body": "A nan “ba su kula da maganata ba” tana nufin rashin sauraron abin da Allah ya faɗa, kuma “ƙi\nshi” yana nufin ƙin bin dokar Allah. AT: \"Ba su saurari abin da na ce ba.\nMaimakon haka sun ƙi bin dokokina\" (Duba: figs_parallelism)"
|
||
}
|
||
] |