ha_jer_tn_l3/06/11.txt

14 lines
684 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka zuba ta kan yara cikin tituna",
"body": "Allah yayi maganar azabtar da Isra'ilawa kamar fushinsa ruwa ne wanda yake son Irmiya ya\nzubo musu. AT: \"Cikin fushin azabtar da yara a tituna da kungiyoyin samari\"\n(Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Gama kowanne miji za a ɗauke shi da matarsa",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Saboda abokan gaba za su kama\nkowane mutum tare da matarsa\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "gonakinsu da matansu gaba ɗaya",
"body": "Kalmomin \"za'a juya shi ga wasu\" an fahimta daga jumlar da ta gabata. AT:\n\"kuma za a ba da filayensu da matansu ga wasu\" (Duba: figs_ellipsis)"
}
]