ha_jer_tn_l3/06/09.txt

10 lines
843 B
Plaintext
Raw Permalink Blame History

This file contains ambiguous Unicode characters

This file contains Unicode characters that might be confused with other characters. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "Hakika zasu yi kalar waɗanda suka ragu a Isra'ila kamar kuringar inabi",
"body": "Yahweh yayi magana game da abokan gaba suna kai hari ga waɗanda suka rage kamar\nabokan gaba za su ɗibi inabin da ya rage a gonar inabi bayan da wasu sun girbe shi. AT: \"Bayan halakar da Isra'ila, tabbas za su dawo don afka wa mutanen da ke raye\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Ka sake sa hanunka ka tsinki inabi daga kuringa",
"body": "Yahweh yana umartar magabci da ya auka wa waɗanda suka rage a Israila kamar dai\nmagabcin sun tsinke yayan inabi da suka rage a gonar inabi bayan da wasu sun girbe.\nAT: \"Ku dawo ku farma mutanen Isra'ila waɗanda suka rage\" ko \"Kamar mutanen\nda suka sake ɗebo inabi daga inabin da suka riga suka girbe, ku dawo ku farma mutanen da\nsuka rage\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]