ha_jer_tn_l3/06/04.txt

10 lines
520 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka miƙa kanka ga allolin domin yaƙin",
"body": "Sojojin da ke kai harin suna kokarin tabbatar da cewa allolinsu za su taimaka musu yayin yakin\nta hanyar yin bukukuwa da kuma yin sadaukarwa a gare su. AT: \"Ku shirya don\nyaƙi ta hanyar tsarkake kanku da sadaukarwa ga gumakan\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Bashi da kyau gama hasken rana yana dushewa",
"body": "Sarakunan sun faɗi wannan ne da yammacin ranar da suke son sojojinsu su ci gaba da yaƙi\nduk da cewa dare ya yi."
}
]