ha_jer_tn_l3/06/01.txt

14 lines
775 B
Plaintext

[
{
"title": "Ku busa ƙaho cikin Tekowa",
"body": "Ana amfani da ƙaho don gargaɗi cewa za a kai wa mutane hari. AT: \"Ku busa\nƙaho a Tekowa don faɗakar da mutane cewa za a kawo musu hari\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Ku tada tuta kan Bet Hakkerem",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni sune 1) siginar hayaƙi ne daga wuta. AT: \"kunna wuta don\nkunna hayaki a Bet Hakkerem don faɗakar da mutane game da abokan gaba masu zuwa\" ko\n2) AT: \"Ka daga wata tuta a saman garin Bet Hakkerem don yi wa mutane kashedi game da abokan gaba masu zuwa\""
},
{
"title": "ko wannen su zai yi kiwo tare da hannunsa",
"body": "Ana yawan magana da sarakuna a matsayin makiyayan mutanensu. AT:\n\"Sarakuna da sojojin su zasu je wurin su\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]