ha_jer_tn_l3/04/30.txt

10 lines
581 B
Plaintext

[
{
"title": "mazan da suka yi sha'awar ki yanzu sun yashe ki",
"body": "Allah ya yi magana game da al'umman da Yahuda ta dogara da su don wadata da kasuwanci \nkamar su maza ne da suka yi sha'awar Yahuda. Waɗannan al'umman za su ƙi Yahuda lokacin\nda suka ga hukuncin Allah. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "wahala kamar a lokacin haihuwar ɗan fari",
"body": "An yi amfani da wannan misalin don nuna yadda Yahuda za ta kasance cikin baƙin ciki ƙwarai.\nAT: \"damuwa mai tsanani kamar zafi da wahalar da mace take sha yayin\nhaihuwa\" (Duba: figs_simile)"
}
]