ha_jer_tn_l3/04/27.txt

14 lines
616 B
Plaintext

[
{
"title": "ƙasar zata yi makoki, sammai daga bisa kuma zasu duhunta",
"body": "\"Duk ƙasar Yahuda za ta kasance kufai\" ko \"duk ƙasar Yahuza za ta zama kango\""
},
{
"title": "Kowanne birni zai gudu daga ƙarar mahayan dawakai",
"body": "Anan \"birni\" yana wakiltar mutanen da ke zaune a cikin birni. "
},
{
"title": "Za a bar biranen, ba za a sami wanda zai zauna cikinsu ba",
"body": "Waɗannan jimloli guda biyu suna da ma'anoni iri ɗaya. Na biyu yana karfafa tunani a farkon.\nAT: \"Garuruwan za su kasance fanko. Ba wanda zai rage ya zauna a cikinsu\" \n(Duba: figs_parallelism)"
}
]