ha_jer_tn_l3/04/23.txt

10 lines
321 B
Plaintext
Raw Permalink Blame History

This file contains ambiguous Unicode characters

This file contains Unicode characters that might be confused with other characters. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "Na duba ƙasar. Duba!",
"body": "Kalmar \"duba\" a nan tana faɗakar da mu da mu kula da bayanan ban mamaki da suka biyo\nbaya."
},
{
"title": "ta zama wofi da fanko",
"body": "Wannan wahayin annabci ne game da yadda ƙasar Israila za ta kasance bayan an ɗauke\nmutanen duka zuwa bauta."
}
]