ha_jer_tn_l3/04/21.txt

6 lines
457 B
Plaintext

[
{
"title": "Har yaushe zan ga tutar? Zan ji ƙarar ƙaho?",
"body": "Irmiya ya yi amfani da waɗannan tambayoyin don ya nuna damuwarsa game da ganin tutar yaƙi \nda kuma jin ƙarar ƙaho na dogon lokaci. Yana fatan cewa yakin zai ƙare ba da daɗewa ba. Ana\niya bayyana shi azaman tsawa. AT: \"Oh, yaya zan yi fatan cewa yaƙin ya ƙare,\nkuma a saukar da tuta, kuma sautin ƙahon sojoji ya tsaya\" (Duba: figs_parallelism da figs_rquestion)"
}
]