ha_jer_tn_l3/04/19.txt

14 lines
661 B
Plaintext

[
{
"title": "Ya zuciyata! Zuciyata! Ina cikin baƙin ciki a zuciyata, zuciyata tana binbini a cikina",
"body": "\"Zuciyata tana bugawa da karfi.\" Anan \"zuciya\" tana nufin sashin jiki. Yana da rikici saboda\nyana bugawa da ƙarfi da sauri fiye da al'ada."
},
{
"title": "Bala'i na bin bala'i",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Abokan gaba sun lalata tantina ba\nzato ba tsammani\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "rumfunana an hallaka su",
"body": "Kalmomin \"sun lalace\" ana fahimtar su daga jumlar da ta gabata. AT: \"rumfunana\nsun lalace nan da wani lokaci\" (Duba: figs_doublet da figs_metonymy)"
}
]