ha_jer_tn_l3/04/16.txt

10 lines
619 B
Plaintext

[
{
"title": "Zasu zama kamar masu tsaron nomammiyar gona",
"body": "A hankali a tsare birni don hana mutane shiga da fita ana magana kamar suna kula da hankali\ndon hana mutane sata daga gare ta. AT: \"za su kiyaye Yerusalem a hankali\nkamar masu tsaro waɗanda ke kiyaye gonar da ta dace\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "Zai buga har zuciyarki",
"body": "Anan \"zuciya\" mai yiwuwa tana nufin motsin rai, kuma \"buge zuciyar ka sosai\" - mai yiwuwa\nyana nufin haddasa musu wahala mai tsanani. AT: \"Zai zama kamar ya bugi\nzuciyar ku\" ko \"Zai sa ku wahala mai ban tsoro\" (Duba: figs_idiom)"
}
]