ha_jer_tn_l3/04/13.txt

14 lines
754 B
Plaintext

[
{
"title": "Kaiton mu, gama zamu zama hallakakku",
"body": "\"Wannan mummunan abu ne\". Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"don zasu lalata mu\" ko \"don zasu\nhallaka mu duka\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Ki wanke zuciyar ki daga mugunta ya Yerusalem",
"body": "Wannan gargaɗi ne ga mutanen da ke zaune a Yerusalem su tuba. \"Tsabtace zuciyar ka\" \nna nuna ta cire sharri daga rayuwarsu. AT: \"Mutanen Yerusalem, ku daina yin\nmugunta\" ko \"Mutanen Yerusalem, ku daina yin mugunta\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "an ji zuwan masifa daga tuddan Ifraim",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"mutane suna jin labarin bala'in da ke\nzuwa daga Ifraimu\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]