ha_jer_tn_l3/04/01.txt

18 lines
1011 B
Plaintext

[
{
"title": "zai zama gare ni zaku juyo",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) wannan umarni ne da ke jaddada wanda ya kamata su koma\nzuwa gare shi. AT: \"sa'annan ku dawo wurina\" ko \"to ku bauta min\" 2) wannan\nmaimaita magana ce ta farko, wacce ke bayyana wani yanayi. AT: \"idan za ku\ndawo wurina\" ko \"idan za ku sake fara yi mini sujada\" (Duba: figs_metonymy da figs_idiom)"
},
{
"title": "Idan kuka kawar da ƙazantattun abubuwa daga gabana",
"body": "Anan \"abubuwan banƙyama\" na nufin gumaka, waɗanda Allah ya ƙi. AT: \"Idan\nkuka cire gumakanku masu banƙyama daga gabana\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "baku ƙara bari na ba",
"body": "Anan \"yawo\" a misalai ne na rashin aminci. AT: \"idan kun kasance masu aminci a\ngare ni\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Ku yi huɗar ƙasarku, kada kuma ku yi shuka cikin ƙayayuwa",
"body": "Yahweh ya gaya wa mutane su shirya rayuwarsu kamar yadda manomi ke shirya ƙasa don shuka. (Duba: figs_metaphor)"
}
]