ha_isa_tn_l3/66/24.txt

14 lines
436 B
Plaintext

[
{
"title": "gama tsutsotsin da za su ci su ",
"body": "Tsutsotsi suna wakiltar mummunan lalacewa da ruɓewa waɗanda hukuncin Yahweh ne akan\nmiyagu. (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "wutar da za ta haɗiyesu",
"body": "Wuta ma tana wakiltar hukuncin Yahweh. (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ba za ta ɓice ba",
"body": "Ana iya bayyana wannan da kyau. AT: \"zai ƙone har abada\" (Duba: figs_litotes)"
}
]