ha_isa_tn_l3/52/15.txt

14 lines
693 B
Plaintext

[
{
"title": "bawa na zai yayyafa al'ummai",
"body": "Bawan da zai sa mutanen al'ummai su zama karɓaɓɓu ga Yahweh ana magana akan shi kamar\nbawan firist ne wanda ya yayyafa jinin hadaya don ya sami wani abu ko wani abu mai karɓa ga\nYahweh. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "sarakuna kuma za su rufe bakunansu",
"body": "Jumlar \"rufe bakunansu\" karin magana ne. AT: \"sarakuna za su daina magana\"\nko \"sarakuna za su yi shiru\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Gama abin da ba a taɓa faɗa masu ba",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"abin da ba wanda ya gaya musu\" ko\n\"wani abu da ba wanda ya gaya musu\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]