ha_isa_tn_l3/44/28.txt

14 lines
507 B
Plaintext

[
{
"title": "Makiyayina ne shi",
"body": "Yahweh yayi magana game da mulkin Sairus da kare mutanen Isra'ila kamar dai Sairus\nmakiyayinsu ne. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Za a sake ginata",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Bari mutane su sake gina garin\"\n(Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "'Bari a sake kafa harsashensa",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Bari mutane su kafa harsashin\ngininsa\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]