ha_isa_tn_l3/19/24.txt

10 lines
711 B
Plaintext

[
{
"title": "Isra'ila za ta zama ta uku tare da Masar da Asiriya",
"body": "Sunayen ƙasashe uku suna wakiltar mutanen waɗannan ƙasashen. AT: \"Isra'ilawa\nzasu zama na uku tare da Masarawa da Asiriyawa\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Mai albarka ce Masar, jama'ata; Asiriya, aikin hannuwana; da Isra'ila, abin gãdona",
"body": "Sunayen al'ummomin uku suna nuni ne ga mutanen waɗannan al'ummomin. Ana iya bayyana\nwannan ta hanyar aiki. AT: \"Na albarkace ku, ya ku mutanen Masar, saboda ku\nmutanena ne; kuma na albarkace ku, ya ku mutanen Asiriya, saboda na halicce ku; kuma na\nalbarkace ku, ya Isra'ila, saboda na mallake ku lafiya\" (Duba: figs_metonymy da figs_activepassive)"
}
]