ha_isa_tn_l3/01/31.txt

10 lines
453 B
Plaintext

[
{
"title": "Ƙaƙƙarfan mutum",
"body": "\"Ƙaƙƙarfan mutum\" ko \"Duk wanda yake da iko.\" Wannan na iya nufin mutanen da suke da mahimmanci kuma suke tasiri ga sauran mutane."
},
{
"title": "aikinsa kuma kamar tartsatsin wuta",
"body": "Wannan yana kwatanta ayyukan mutum ko ayyukan mugunta da tartsatsin wuta wanda ya faɗo\nkan wuta ya hura wuta. AT: \"aikinsa zai zama kamar walƙiya wacce ta kunna\nwuta\" (Duba: figs_simile)"
}
]