ha_isa_tn_l3/20/05.txt

14 lines
429 B
Plaintext

[
{
"title": "Za su karaya su ji kunya",
"body": "\"tsoro da kunya\""
},
{
"title": "saboda Kush begensu da Masar darajarsu",
"body": "Fata da ɗaukaka suna nuni ga amincewarsu da ƙarfin soja na waɗannan ƙasashe. AT: \"saboda sun dogara da karfin sojojin Kush da na Masar\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Mazaunan wannan yanki ",
"body": "mutanen da ke zaune a ƙasashen da ke iyaka da Bahar Teku"
}
]