ha_isa_tn_l3/45/24.txt

6 lines
399 B
Plaintext

[
{
"title": "A cikin Yahweh dukkan zuriyar Isra'ila za su barata",
"body": "A nan kalmar '' barata '' ba tana nufin Yahweh ya gafarta zunubansu ba, amma don tabbatar wa\nal'ummai cewa Isra'ila dai-dai ne ta bauta masa. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki.\nAT: \"Yahweh zai baratar da duk zuriyar Isra'ila\" ko \"Yahweh zai baratar da duk\nzuriyar Isra'ila\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]