ha_isa_tn_l3/28/29.txt

6 lines
387 B
Plaintext

[
{
"title": "Wannan ma daga ... mafifici cikin hikima",
"body": "Wannan ya kammala misalin da aka fara a cikin Ishaya 28:23. Darasin da ke\ncikin kwatancin ya nuna cewa manoma suna da hikima don sauraron umarnin Yahweh game da\nshuka da kuma sussuka. Amma shugabannin Yerusalem wawaye ne don ba su saurari\numarnin Yahweh da yake magana ta bakin Ishaya. (Duba: figs_explicit)"
}
]