ha_isa_tn_l3/29/22.txt

18 lines
914 B
Plaintext

[
{
"title": "wanda ya fanshi Ibrahim",
"body": "Wannan yana iya nufin lokacin da Yahweh ya kira Ibrahim daga ƙasarsa kuma ya aike shi zuwa\nƙasar alkawari. (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Amma sa'ad da zai dubi 'ya'yansa, aikin hannuwana",
"body": "Anan “hannaye” suna wakiltar ikon Yahweh da aikinsa. AT: \"Lokacin da suka ga\ndukkan yaran da na ba su da duk abin da na yi\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Za su tsarkake sunan Mai Tsarki na Yakubu",
"body": "Anan “suna” yana wakiltar Yahweh. Yahweh yana kiran kansa \"Mai Tsarki na Yakubu.\" AT: \"Za su girmama ni, Mai Tsarki na Yakubu\" (Duba: figs_metonymy da figs_123person)"
},
{
"title": "Waɗanda suka ɓata cikin ruhaniya",
"body": "Anan “ruhu” yana wakiltar yanayin mutum. AT: \"Waɗanda suka yi kuskure cikin\nabin da suke tunani\" ko \"Waɗanda ba su da kyau a halayensu\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]