ha_isa_tn_l3/54/04.txt

6 lines
401 B
Plaintext

[
{
"title": "za ki mance da abin kunyar kuruciyarki da wulaƙancin yashewarki",
"body": "Yahweh yana gayawa mutane cewa a gaba ba zasu ma tuna da abin kunyar da suka ji ba yayin\nda magabtansu suka ci su ana magana kamar Yahweh yana gaya wa mace cewa ba za ta ƙara\nyin tunani game da kunyar da ta fuskanta na rashin haihuwa ba. da kuma sa mijinta ya watsar\nda ita. (Duba: figs_metaphor)"
}
]