ha_isa_tn_l3/37/24.txt

10 lines
642 B
Plaintext

[
{
"title": "na kai ... zan sare ... kai wurare ... na gina ... na busar ... ƙarƙashin",
"body": "Anan Senakerib yayi maganar kansa yana cin abubuwa da yawa. Haƙiƙa yana cin su da yaƙi\nda runduna da karusan da ya ba da umarni. AT: \"Mun tafi ... Za mu yanke ... za\nmu shiga\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Na busar da dukkan kogunan Masar ƙarƙashin sawayena",
"body": "Anan Sennakerib yana wuce gona da iri kan yawo da yawo ta kogin Masar yana mai cewa ya\nbushe kogunan lokacin da ya bi tawagarsa ta cikinsu. AT: \"Na ratsa duk rafin\nMasar kamar sun bushe ƙarƙashin ƙafafuna\" (Duba: figs_hyperbole)"
}
]