ha_isa_tn_l3/48/21.txt

6 lines
248 B
Plaintext

[
{
"title": "Ba su ji ƙishi ba ... ruwayen kuwa suka ɓulɓulo",
"body": "Wannan yana nufin wani abin da ya faru a tarihin mutanen Isra'ila lokacin da Yahweh ya kula da\nsu yayin da suke zaune a cikin hamada bayan sun tsere daga Masar."
}
]