ha_isa_tn_l3/04/05.txt

6 lines
307 B
Plaintext

[
{
"title": "zai zama inuwa a kan dukkan ɗaukaka",
"body": "Mai yiwuwa su ne 1) alfarwa don kare birni mai ɗaukaka, ko 2) alfarwa mai\nɗauke da ɗaukakar Allah wanda zai kiyaye garin. Idan aka bi ma'anar farko, to yana iya kara\nnufin cewa garin yana da ɗaukaka domin Yahweh yana nan a ciki."
}
]