ha_isa_tn_l3/33/23.txt

14 lines
887 B
Plaintext

[
{
"title": "An kwance maɗaurinka, ba za su iya riƙe tirken tutar jirgin ruwa da ƙarfi ba",
"body": "Mai iya yiwuwa: 1) Sojojin Assuriya kamar jirgin ruwa ne wanda ba zai iya\nmotsawa ta cikin ruwa ba: igiyoyin da ke tallafawa mast da jirgin ruwa sun kwance kuma sun\ndaina tallafawa mashin, don haka jirgin ɗin bashi da wani amfani Ishaya 33: 1\nko 2) mutanen Yahuda ba sa cikin yaƙi: \"Kun kwance igiyoyin da ke goyan bayan tambarinku;\ntutar ba ta ƙara tashi\". (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "sa'ad da za a raba babbar ganima",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"lokacin da suka raba taskar\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "mutanen dake zaune a can za a gafarta zunubansu.",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Yahweh zai gafarta zunuban\nmutanen da suke zaune a wurin\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]