ha_isa_tn_l3/14/10.txt

14 lines
695 B
Plaintext

[
{
"title": "Dukkansu za su yi magana su ce maka",
"body": "Kalmar \"su\" tana nufin matattun sarakuna a Sheol, kuma kalmar \"ku\" tana nufin sarkin Babila."
},
{
"title": "An yi ƙasa da alfarmarka har Lahira",
"body": "Sarakunan da suka mutu za su yi magana game da sarkin Babila wanda ba shi da ɗaukaka\nkamar darajarsa ta gangara zuwa Lahira. AT: \"Daukakarka ta ƙare lokacin da\nAllah ya aike ka nan Lahira\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "An shimfiɗa tsutsotsi ƙarƙashinka",
"body": "Maganar da ke ƙasan gawarsa ana maganarsa kamar tabarma ko gado. AT\n\"Kuna kwance akan gadon tsutsotsi\" ko \"Kuna kwance akan ƙwayoyi da yawa\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]