14 lines
789 B
Plaintext
14 lines
789 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "Saboda waɗannan mutanen sunƙi tausassun ruwayen Shilowa",
|
||
"body": "Kalmomin \"ruwa mai laushi\" magana ne na dokar Ubangiji. AT: \"Saboda\nmutanen nan sun ƙi dokar Yahweh, wanda yake kama da ruwan Shiloah mai taushi\" (Duba: figs_metaphor da translate_names)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "suna murna kan Rezin da ɗan Remaliya",
|
||
"body": "Cikakkiyar ma’anar ana iya bayyana ta a sarari. AT: \"yana farin cikin cewa sojojin Asiriya sun\nci Rezin, sarkin Aram, da Feka, ɗan Remaliya, sarkin Isra'ila\" (Duba: figs_explicit)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "kawo ruwayen Kogi a kansu, masu ƙarfi da yawa, sarkin Asiriya da dukkan ɗaukakarsa",
|
||
"body": "Kogin yana wakiltar sojojin Asiriya. AT: \"rundunar daga Asiriya, wacce ke da\nƙarfi kamar babban kogi\" (Duba: figs_metaphor)"
|
||
}
|
||
] |