ha_isa_tn_l3/58/14.txt

6 lines
187 B
Plaintext

[
{
"title": "zan sa ku yi yawo a ƙwalƙwolin duniya",
"body": "Wannan yana nufin Allah yana ɗaukaka al'umma a cikin suna da iko saboda rayuwar adalci.\n(Duba: figs_metaphor)"
}
]