ha_isa_tn_l3/22/25.txt

10 lines
709 B
Plaintext

[
{
"title": "ƙusar da a ka kafa a wuri mai ƙarfi za ta cire",
"body": "Ana magana akan Yahweh wanda ke sa Shebna ya rasa ikonsa a cikin gidan sarki kamar\nShebna ɗan toka ne a bangon da ya karye ya faɗi ƙasa. Wannan yana nanata cewa Shebna\nyana tsammanin ikonsa amintacce ne amma Allah zai cire shi. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ta kuma faɗi, nauyin dake kanta kuma zai yanke",
"body": "Anan “nauyi” yana wakiltar iko da ikon Shebna. Ana magana akan shi kamar wani abu ne rataye\na fegi wanda yake wakiltar Shebna. Ana magana game da abin da ya sa Shebna ya rasa ikonsa\nda ikonsa kamar wani zai sare abin da ya rataye a kan turmin. (Duba: figs_metonymy da figs_metaphor)"
}
]