ha_isa_tn_l3/15/08.txt

14 lines
782 B
Plaintext

[
{
"title": "Kukan ya zaga wajen iyakar Mowab",
"body": "Kukan mutane da sauran waɗanda suke jinsa ana maganarsu kamar kukan ya fita.AT: \"Mutanen ko'ina a yankin Mowab suna ihu\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "kuwwarta har ta fi Iglaim da Biya Ilim",
"body": "Kalmomin \"ya tafi\" an fahimta. Waƙar mutane da sauran waɗanda suke jin ta ana magana ne\nkamar dai marin ya tafi nesa da waɗannan wurare biyu. AT: \"marin har ya kai ga\nIgalim da Biya Ilim\" ko \"mutane har ma da Iglaim da Biya Ilim suna makoki\""
},
{
"title": "amma zan kawo wanda ya fi zafi akan Dimon",
"body": "Anan \"I\" yana nufin Yahweh. Har ila yau, \"Dimon\" yana nufin mutanen da suke zaune a can.\nAT: \"amma zan haifar da matsala ga mutanen Dimon\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]