ha_isa_tn_l3/66/17.txt

14 lines
365 B
Plaintext

[
{
"title": "Sun keɓe kansu",
"body": "\"Waɗannan\" su ne waɗanda suke bauta wa Yahweh amma suka saɓa wa dokokinsa."
},
{
"title": "shiga gonaki",
"body": "Wannan shine wurin da mutane zasu je bautar gumaka. (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "tsakiyar waɗanda",
"body": "Wannan yana bayanin shugaban waɗanda suka tafi bautar gumaka."
}
]