ha_isa_tn_l3/66/15.txt

14 lines
513 B
Plaintext

[
{
"title": "yana zuwa da wuta",
"body": "Bayyanar Yahweh a Tsohon Alƙawari galibi ana tare da wuta wanda yake wakiltar fushin\nYahweh da hukuncinsa. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "kamar guguwar iska",
"body": "Guguwa tana wakiltar ayyuka masu ƙarfi na Yahweh don hukuncinsa yayi tasiri. (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "Waɗanda Yahweh ya kashe za su yi yawa",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Yahweh zai kashe mutane da yawa\"\n(Duba: figs_activepassive)"
}
]