ha_isa_tn_l3/66/14.txt

10 lines
437 B
Plaintext

[
{
"title": "kuma ƙasusuwanku za su tsiro kamar 'yan ciyayi",
"body": "\"Ciyawar mai laushi\" tana girma da sauri kuma tana kamantawa da lafiyar bayin Allah masu\naminci. (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "Za a bayyana hannun Yahweh ga bayinsa",
"body": "Anan \"hannu\" yana nufin ikonsa. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT:\n\"Yahweh zai bayyana ikonsa ga bayinsa\" (Duba: figs_activepassive da figs_metonymy)"
}
]