ha_isa_tn_l3/66/10.txt

10 lines
530 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya ci gaba da magana game da Yerusalem kamar uwa ce da mazaunan Yerusalem\nkamar dai su sabbin yara ne (Ishaya 66: 7)."
},
{
"title": "Gama za kuyi reno ku kuma ƙoshi; da nonnanta za ku ta'azantu",
"body": "Wannan yana nufin Yerusalem za ta zama wurin aminci da kwanciyar hankali don mutanen\nAllah. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Gama za ta gamsar da ku da\nmadararta; za ta ta'azantar da ku da nononta\" (Duba: figs_metaphor da figs_activepassive)"
}
]