ha_isa_tn_l3/66/06.txt

10 lines
301 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh yayi bayanin hukuncin munafurcin masu bauta."
},
{
"title": "Hayaniyar yaƙi na fitowa daga birnin",
"body": "Sautin yana wakiltar ainihin fadan da ake yi a cikin haikalin yayin da Yahweh yake zartar da\nhukuncin. (Duba: figs_metonymy)"
}
]