ha_isa_tn_l3/66/04.txt

6 lines
221 B
Plaintext

[
{
"title": "Suka aikata abin da ke mugu a gabana",
"body": "Anan gani yana wakiltar hukunci ko kimantawa. AT: \"abin da nake ganin\nmugunta ne\" ko \"abin da ke mugu a cikin hukunci na\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]