ha_isa_tn_l3/66/03.txt

10 lines
468 B
Plaintext

[
{
"title": "Shi wanda ya yanka rago ya kuma kashe mutum; shi wanda ya yi hadayar ɗan rago ya kuma karya wuyan kare",
"body": "Waɗannan jimloli huɗun duk suna bayanin hanyoyi daban-daban da mugayen mutane suke\naikatawa kuma sun zo ga ma'ana ɗaya don girmamawa. (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "Sun zaɓi hanyoyin kansu, kuma suna fahariya da aikin ƙazamtarsu",
"body": "\"Sun zaɓi su aikata mugunta waɗanda suke keta hanyoyin Yahweh\""
}
]