ha_isa_tn_l3/66/01.txt

10 lines
408 B
Plaintext

[
{
"title": "Sama kursiyina ne, ƙasa kuma matashin sawuna",
"body": "Yahweh ya kamanta sama da kursiyi da ƙasa da matashin sawun sa don ya nanata girman sa.\n(Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "To ina gidan da za ku gina mani? Ina wurin da zan iya hutawa?",
"body": "Yahweh yana amfani da tambayoyi don ya nanata cewa mutane ba za su iya gina masa wurin\nzama ba. (Duba: figs_rquestion)"
}
]