ha_isa_tn_l3/60/21.txt

14 lines
587 B
Plaintext
Raw Permalink Blame History

This file contains ambiguous Unicode characters

This file contains Unicode characters that might be confused with other characters. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "reshen shuka ta ",
"body": "Yahweh yana kwatanta mutane da ƙananan harbe-harbe waɗanda suke zuwa wanda ya dasa\nkamar dai shi mai kula da lambu ne. Yahweh ya sanya mutanensa a cikin ƙasar Israila. Hakan\nyana ba mutane fata. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "da aikin hanuwana",
"body": "Yahweh yana kwatanta Isra'ilawa da wani abu da gwanintarsa ta aikin hannu. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "domin a ɗaukaka Ni",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"domin dukkan mutane su girmama\nni\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]