ha_isa_tn_l3/60/19.txt

10 lines
424 B
Plaintext

[
{
"title": "Yahweh zai zama haskenki na har abada",
"body": "Duk ayoyin suna maimaita wannan ra'ayin iri ɗaya don ƙarfafawa. (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "Ranarki ba za ta ƙara faɗuwa ba, ko watanki ya dushe ya ɓace ba",
"body": "Wata ba zai shuɗe ba a zahiri. Wannan karin gishirin yana cewa hasken rana da wata zasu fi\nhaske kamar hasken Yahweh. (Duba: figs_metaphor da figs_hyperbole)"
}
]