ha_isa_tn_l3/60/17.txt

10 lines
498 B
Plaintext

[
{
"title": "Zan sa salama ta zama gwamnoninki, adalci kuma masu mulkinki",
"body": "Yahweh ya bayyana “salama” da “adalci” a matsayin sarakunan mutane. Wannan yana nufin za\na sami cikakken zaman lafiya da adalci a ƙasar Isra'ila. (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "Ba za a ƙara jin tashin hankali a ƙasarki ba",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Ba za a sake samun rahoton tashin\nhankali a cikin ƙasarku ba\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]