ha_isa_tn_l3/60/15.txt

14 lines
546 B
Plaintext

[
{
"title": "ba kuma wanda ya wuce ta wurinki",
"body": "\"tare da kowa yana guje wa ƙasarku\" ko \"tare da duk baƙin da ke guje wa ƙasarku\""
},
{
"title": "Za ki kuma sha madarar al'ummai, kuma za a rene ki a kirjin sarakuna",
"body": "Wannan yana nufin wadata da yalwar da za a kwashe daga ƙasashen waje. Duk sassan biyu\nsuna maimaita ra'ayi iri ɗaya don ƙarfafawa. (Duba: figs_metaphor da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Mai Girman nan na Yakubu",
"body": "Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ishaya 49:26."
}
]