14 lines
508 B
Plaintext
14 lines
508 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "waɗannan al'umman za su hallaka kakaf",
|
||
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Zan hallaka mutanen waɗannan\nal'ummomin gaba ɗaya\" (Duba: figs_activepassive)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Ɗaukakar Lebanon",
|
||
"body": "Wannan yana nufin Lebanon ta shahara da kyawawan bishiyoyi, musamman cypress da itacen\nal'ul. Ba a san ainihin ganewar dukkanin bishiyoyin ba."
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "wurin sa ƙafafuna",
|
||
"body": "Wannan yana nufin haikalin Yahweh. (Duba: figs_metonymy)"
|
||
}
|
||
] |