ha_isa_tn_l3/60/10.txt

10 lines
477 B
Plaintext

[
{
"title": "ba za a rufe su da rana koda dare ba",
"body": "Anan \"rana\" da \"dare\" tare suna nufin \"koyaushe.\" Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki.\nAT: \"ba wanda zai taɓa rufe su\" (Duba: figs_activepassive da figs_merism)"
},
{
"title": "saboda a kawo arzikin al'ummai da sarakunansu dake masu jagora",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"domin mutanen al'ummu su kawo\narzikinsu, tare da sarakunansu\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]