10 lines
574 B
Plaintext
10 lines
574 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "Su wane ne waɗannan dake shawagi kamar girgije, kuma kamar kurciyoyi da za su mafaƙarsu?",
|
||
"body": "Yahweh yana amfani da tambayoyi da hotunan waƙoƙi don jawo hankali a nan. Ya kamanta\ntasoshin jiragen ruwa zuwa gajimare da kurciyoyi. Wannan kuma hoton Isra’ilawa ne da suka\ndawo ƙasar da suke. AT: \"Duba, na ga wani abu kamar gajimare yana motsi da\nsauri kuma kamar kurciya da ke komawa mafakarsu.\" (Duba: figs_rquestion da figs_simile)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "saboda ya daukaka ki",
|
||
"body": "\"Yahweh ya girmama ka, ya jama'ar Isra'ila\""
|
||
}
|
||
] |