ha_isa_tn_l3/60/06.txt

18 lines
515 B
Plaintext

[
{
"title": "Efa",
"body": "yanki a cikin Arabiya (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Kedar ... Nebayiot",
"body": "Waɗannan sune sunayen yankuna a cikin Arabiya. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Dukkan garkunan Kedar za a tara maki",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Mutanen Kedar za su tattara muku\ngarkensu\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "za su zama karɓaɓun baiko a kan bagadina",
"body": "\"Ni, Yahweh, zan karɓe su a kan bagade\""
}
]