ha_isa_tn_l3/60/04.txt

14 lines
617 B
Plaintext

[
{
"title": "Suna tattarowa domin su",
"body": "\"Su\" suna nufin sauran mutanen Isra'ila waɗanda zasu hallara don komawa Yerusalem."
},
{
"title": "'ya'yanki mata za su ɗaukosu a hannuwansu",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"za su ɗauki 'ya'yanku mata a\nhannuwansu\" ko \"za su ɗauke' ya'yanku mata a cinyarsu\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Sa'an nan za ki duba ki cika da farinciki",
"body": "Waɗannan jimlolin suna da ma'anoni iri ɗaya kuma suna jaddada cewa za su yi farin ciki ƙwarai saboda abin da zai faru a Yerusalem. (Duba: figs_parallelism)"
}
]